Kayan aiki

  1. 250 gbutter
  2. 1 cupsugar
  3. 1Cookies leather
  4. 1Madaran ruwa kofi
  5. 5Kwai
  6. Baking powder karmain cokalib
  7. cokaliBaking soda rabin karamin

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Abuga bota da sugar

  2. 2

    Akwawo kwai asaka abuga sosai se asaka flavour dasu baking powder da soda

  3. 3

    Se asaka flour se ajuye madaran akai amotsa se akwao cookie din Abaɓala se ajuye akai se agasa

  4. 4

    Yanada dadi sosai

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Suwaiba Nasiru
Suwaiba Nasiru @subynas
rannar

sharhai (2)

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
lale marhabin😋
gani na zo ga sobo 🍷🍷🍷🍷🤗

Similar Recipes