Kwabin vanilla na cupcakes guda 50

Sadee Baby
Sadee Baby @deeyah2020
Tura

Kayan aiki

  1. 500 gbota
  2. 12Kwai guda
  3. 4Fluwa Kofi
  4. Baking powder karamin cokali 1
  5. Flavour
  6. 2Sugar Kofi

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Asa butter a roba abugasa harse Yayi laushi se azuba kwai nan ma abuga

  2. 2

    Akawo flavour da baking powder asaka

  3. 3

    Se azuba tankadadden flour akarshe se azuzzuba a abin cupcake se agasa

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Sadee Baby
Sadee Baby @deeyah2020
rannar

sharhai

Ayshat Adamawa(U. Maduwa)
Ayshat Adamawa(U. Maduwa) @Ayshat_Maduwa65
@deeyah2020 welcome to cookpad dear and thanks for sharing your recipe

Similar Recipes