Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko dai zaki Dora ruwan zafi idan sun tafasa sai sai a zuba shikafa
- 2
Sai ta nuna sai a tuka a kwashe
- 3
Sai ki zuba ruwa da daudawa da kuma nama idan sun dahu sai ka dauko miyar ki kada
- 4
Sai miyar dafarko zaki soya kayan miya idan sun soyu
Yanayi
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Wanda aka rubuta daga
Similar Recipes

Tuwon shinkafa da miyar kuka
Surukata ta aikomin da shinkafa me kyawun tuwo Kuma ga Dadi sannan Zai iya kwana 2 ajiye ba tare da ya lalace ba. #Gargajiya.


Tuwon shinkafa miyan kuka
Abincin gargajiya kenan ga dadi ga gamsarwa ga iyalai


Tuwon shinkafa da miyar kuka
Miyar kuka na da dadi musamman in Tasha nama da daddawa#GARGAJIYA


Tuwon semo da miyar ayayu
Yanada muhimmanci makuka


Tuwon shinkafa miyar kubewa


Tuwon shinkafa d miyar kuka💓
My best fd I really lk it😋


Tuwon Shinkafa Miyar Kubewa Busassa
A Zahirin Gaskiya bana kaunar Tuwo Amma In Dai Aka Hada tuwo da miyar busassar kubewa yaji naman Rago tofa angama dani😂


Tuwon shinkafa miyan kubewa busashshe
#GARGAJIYA


Tuwon shinkafa miyar kubewa
Tuwo akwai dadi #1post1hope


Tuwon Shinkafa da Miyan Albasa
Banashan miyan guro kuma gashi ita na girkawa family shine nayiwa kaina sauce nacishi da ita.dadi ba'a magana


Tuwon shinkafa miyar zogale
#sahurcontest


Tuwon shinkafa da miyar taushe
Nayi farin ciki da dadin da abincin yayiMai gidana yaji dadin shi shima


Tuwon shinkafa miyar ogbono
Gsky wann abinci baa bawa yaro mai kiwa sbd dadinsa inason abincin nan sosae #repurstate


Tuwon Shinkafa da miyar zogale
Abincin gargajiya ne


Jallof din shinkafa da wake
Cookpad


Miyar Rama da gyada
Wannan miyar gargajiya ce wacca nake jin dadinta sbd dandanon tsami tsaminta #miya


Sinasir
Abincin gargajiyace da akafi yinshi aqasar hausa#Ramadansadaka


Goten shinkafa
Abinci mai dadi, yanada kyu, marasa lafiya suna iyya cinsa sosia, baranma masu juna biyu


Shinkafa da miya
#Mukomakitchen


Tuwon Shinkafa da miyar alayyahu
Ina son abincin mu na gargajiya😍


Tuwon shinkafa miyar gyada
Wannan abincin shine zabin me gidana yana mutukar sonsa yana sonsa lokacin sahur #sahurrecipecontest


Funkaso da miyar taushe
Abincin gargajiya yana da dadi sosai #skg


Tuwon shinkafa miyar kubewa danya
Abncin gargajiya na da dadi.


Sponge Masa da miyar taushe
Masa nadaga cikin abincin da nafiso a abincin mu na gargajiya #hausa delicacies#waina


Tuwon shinkafa miyar ogusi
#rukys


Shinkafa da miya
#skg


Tuwon shinkafa da miyar Danyen kubewa
Ina son miyar Danyen kubewa Sosai.


Tuwon shinkafa da miyar wake
#gargajiya#Abinci ne na gargajiya munyi shine da abokanan mu na cookpad hausa


Tuwon Shinkafa da Miyar Zogala😋
#team6dinner Miyar zogala tanada dadi sosai, kuma zogala tanada amfani sosai gajiki, nida iyalina munason tuwon Shinkafa da miyar zogala shiyasa nayishi a team6challenge dinner.


Tuwon shinkafa da miyar zogale
My mother

More Recommended Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16389705
sharhai (2)