Sandwich

Ayshat Adamawa(U. Maduwa)
Ayshat Adamawa(U. Maduwa) @Ayshat_Maduwa65
Abuja

Ina matukar son sandwich Amma ina kiwan yin dukda baida wuyan yi duk sanda naci a breakfast toh sai na wuni Shan ruwa kawai

Sandwich

Ina matukar son sandwich Amma ina kiwan yin dukda baida wuyan yi duk sanda naci a breakfast toh sai na wuni Shan ruwa kawai

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Minti talatin
Mutane biyu
  1. Sliced bread guda hudu
  2. Sardine guda daya
  3. Butter chokali daya
  4. Mayonnaise chokali biyu
  5. Kwai guda biyu
  6. Maggi guda daya
  7. Albasa karami daya
  8. Salak
  9. Cucumber guda daya
  10. Tumatir guda biyu

Umarnin dafa abinci

Minti talatin
  1. 1

    Da farka zaki hado da kayan aiki kifi daya, dan ni gaskiya na yarda da kam na fara aiki na hada ingredients din gu daya dan guduwan mantawa da wani abun

  2. 2

    Zaki samo dan kwanonki ki zuba mayonnaise dinki,sardine,maggi, dan albasa da daffafen kwai sai ki kadasu ki ajiye a gefe.

  3. 3

    Ki dauko bread dinki ki yayyanka gefen da bread knife,

  4. 4

    Sai ki dauko bread dinki kodan shafa butter sai ki dan gasa gefe gefe

  5. 5

    Ki dauko bread din ki shafa mixture na sardine dinki sai ki dauko salak dinki daman kin rigada kin wanki kin tsane ba ruwa ajikin saiki saka

  6. 6

    Ki dauko cucumba ki da tumtur suma ki jera aciki haka zakinayin har ki gama,

  7. 7

    Sai ki dauko bread knife dinki ki yanka yadda kikeson

  8. 8

    Daga nan zance kin gama aci dadi lfy

  9. 9

    Gaskiya ni ban cika sa su lettuce aciki ba wataran idan na shafa hadin sardine din nan shikenan, zaki iya anfani da dambu nama ko kifi ko kaza duk wadda dai ya miki

  10. 10

    Ok bye sai naga feedback

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Ayshat Adamawa(U. Maduwa)
Ayshat Adamawa(U. Maduwa) @Ayshat_Maduwa65
rannar
Abuja
cooking is my dream and also cooking is all about being creative
Kara karantawa

Similar Recipes