Cookies

Rukayya Jarma
Rukayya Jarma @ruky14744

#yclass.Ina yawan ganin hotonshi nima dai nace bari na gwada

Cookies

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan

#yclass.Ina yawan ganin hotonshi nima dai nace bari na gwada

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

4 yawan abinchi
  1. 3 Cupsfulawa
  2. 250 gButter
  3. 1 cupSugar

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki zuba sugar da butter a roba ki bugashi sosai

  2. 2

    Ki kawo fulawarki ki zuba ki kwaba har Sai ya hade jikinshi

  3. 3

    Ki dauko leda ki zuba hadinki a ciki ki murza iya tudun da kike so

  4. 4

    Saiki dauko cutter dinki ki fidda shapes dinki

  5. 5

    Ki kunna oven ki gasa

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Rukayya Jarma
Rukayya Jarma @ruky14744
rannar
Ina kaunar girki musamman snacks da Kuma Miya kala kala
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes