Red Velvet Parfait

Yummy Ummu Recipes
Yummy Ummu Recipes @cook_25516869

Na kasance ma'abociyar son Cake,bana gajia da siyan sa,nace Bari dai Nima naje na koya.

Red Velvet Parfait

Na kasance ma'abociyar son Cake,bana gajia da siyan sa,nace Bari dai Nima naje na koya.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

1 hour Da Rabi
6 yawan abinchi
  1. 2 cupFulawa
  2. 1/2 cupSugar
  3. Butter cream/Ruwa1 cup+3Spoon na madaran gari+2Spoon Na Vinger
  4. 1 cupMai
  5. Tea Spoon Vanilla flavor
  6. Kawai3
  7. Pinch na Gishiri
  8. Baking soda tea spoon
  9. 1 cupWhipped cream
  10. Madaran gari 3Spoon
  11. Biscuit Waffer Cubes,M&M chocolate ya danganta da Wanda kike so
  12. Kankara
  13. Transferring cup 13
  14. Cokalin roba
  15. Spoon3 Red colour Na powder ko na ruwa

Umarnin dafa abinci

1 hour Da Rabi
  1. 1

    Na Hada Mai da Sugar Naita juyawa Har Seda sugar ya narke Sannan Na Fasa Kwai Na cigaba da juyawa Har Suka hade jikin su

  2. 2

    Sena Dakko Butter Cream Dina Na Juye Akan Wannan hadin sugar da kawai Din na cigaba da juyuwa

  3. 3

    Na Hada Flour da baking soda Na jujjuya su Sannan na dunga xuba su da Kadan da Kadan akan Wannan Hadin Kwan Har seda Suka game baki daya Sannan nasa flavor,cake ya kwabu kenan

  4. 4

    Nasa takadda bakin a jikin Pan Din baking Sannan na kawo hadi Cake Din na Juye a ciki Sannan nasa a oven

  5. 5

    Na vashi Minti 10 Ina Dan duddubawa Har Naga ya gasu 'Sena Cire Yadan Sha iska Sannan nasa A fridge Inda nasan ruwa baxe Tava Shiba

  6. 6

    Na Hada Whipped cream da madaran gari na jujjuya su Sannan na kawo ruwan kankara 4 Spoon na xuba Naita buga su Har Seda Suka Hade jikin su Yayi kauri Kaman Butter Sannan nasa Flavor na Kuma buga shi Har Seda Ya dawo fari yayi kauri sosai

  7. 7

    Na dakko cake daga fridge Se na dagargaxa shi ya xama gari

  8. 8

    Na samu Icing bag na xuba Whipped cream Sannan na dakko Transferring cup Na xana whipped cream layi daya sena guba garin cake Din Sannan na Kuma xana Whipped cream layi daya na Kuma xuba cake Din Sannan Na Saman na Dan Xana whipped cream Din da yawa

  9. 9

    Sannan na dakko Biscuit Din nan da Chocolate Din nan na xuxxuba akai

  10. 10

    Sena rufe Murfin cup Din Sannan na mayar fridge

  11. 11

    Gsky Parfait din nan yana da dadi Duk Wanda yaci seya kara

  12. 12

    Ana cinsa da Spoon na roba

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Yummy Ummu Recipes
Yummy Ummu Recipes @cook_25516869
rannar

Similar Recipes