Gashin oven na talotalo (Turkey)

Mamu
Mamu @1981m
Lagos

#oct1strush, nafiyin gashin kaza, sai wannan karon nace bari na gwada yin talotalo(Turkey)

Gashin oven na talotalo (Turkey)

#oct1strush, nafiyin gashin kaza, sai wannan karon nace bari na gwada yin talotalo(Turkey)

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Manyan talotalo guda biyu
  2. Jajjayen tumatur madaidaita guda 20 masu karfi
  3. 10Koren tattasai guda
  4. 12Karas
  5. Albasa 8 manya
  6. Ganyen Cruciferous babba
  7. Dogayen wake
  8. Tafarnuwa
  9. Sinadaran dandano

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Na wanke talotalon na tsane ruwan, san nan na daka kayan kamshi tafarnuwa, cardamom, sinamom, albasa da kananfari da citta da sinadaran dandano na zuba a cikin mai nabi jikin talotalon na shafe ko ina, nasa a fridge yayi kamar awa hudu ko ayi da daddare. Da safe sai a gasa, Kodama nacire kan da kafafu, na tsaga cikinta nacire kayan cikin

  2. 2

    A Kunna oven tsawon minti 10 sannan a sa kazar a ciki, a juya lokaci zuwa lokaci har se ta gasu, albasa da tafarnuwa, karas, dogon wake, koren tattasai, se a soya amma kar a bari ya soyu sosai, sai akwashe, tumatur a wanke asa veniger sai asa akan talotalon, aci dadi lafia.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mamu
Mamu @1981m
rannar
Lagos
Eating is necessity but cooking is an Art, i just love cooking
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes