Tura

Kayan aiki

  1. 5Ayaba
  2. 1Gwangon madara
  3. 1Apple
  4. Kankara

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki bare ayaba ki yanka ki zuba a blender

  2. 2

    Kiyi peeling apple ki yanka kanana shima ki zuba

  3. 3

    Kiyi crushing kankara ki zuba

  4. 4

    Ki kawo madarar gwango nayi amfani da three crown ki zuba kiyj blending sosai sai yayi very smooth

  5. 5

    Asha dadi lafiya😋

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Hauwa Rilwan
Hauwa Rilwan @hauwaskitchen
rannar
Sokoto
I love cooking though I'm not perfect but trying to be
Kara karantawa

Similar Recipes