Dafaffar doya da egg source

Khady
Khady @khadys
Sokoto

Na gaji da cin doya da kwai ne kuma soyayyya shiyasa na dafa

Kara karantawa
Gyara girkin
See report
Tura

Kayan aiki

3omit
2 yawan abinchi
  1. Doya rabi
  2. Egg 3
  3. Tarugu 5
  4. Tattasai 1
  5. Albasa 1
  6. Mai
  7. Maggi 2

Umarnin dafa abinci

3omit
  1. 1

    Dafarko zaki fada doyarki da gishiri idan ta nuna sai ki sauke ki sa kola

  2. 2

    Sai ki dauko kwai dinki ki fasa ki soya kwada biyu

  3. 3

    Sannan ki FASA biyu kiyi source da shi ki jajjaga su ki saka a cikin source din

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

Wanda aka rubuta daga

Khady
Khady @khadys
rannar
Sokoto

Similar Recipes

More Recommended Recipes