Faten doya da ganyen water leaf

Meenat Kitchen
Meenat Kitchen @meenat2325
Kano State

Faten doya da ganyen water leaf akwai dadi ga Karin jini ajikin mutum.

Faten doya da ganyen water leaf

Masu dafa abinci 3 suna shirin yin wannan

Faten doya da ganyen water leaf akwai dadi ga Karin jini ajikin mutum.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

30mintuna
4 yawan abinchi
  1. Doya rabi
  2. Manja cokali 5
  3. Man kuli cokali 3
  4. Water leaf
  5. Attarugu
  6. Albasa
  7. Maggi
  8. Gishiri

Umarnin dafa abinci

30mintuna
  1. 1

    Dafarko zaki gyara water leaf ki yankashi ki wanke kisa a matsami domin ya tsane kafin kizo aiki dashi.

  2. 2

    Sannan ki gyara attarugu da albasa ki wanke ki jajjaga kisasu a gefe

  3. 3

    Saiki dauko doyarki ki fere ki yankata kananu dadai bukatarki, kisata a matsami domin rywan da kika wanketa ya tsane.

  4. 4

    Saki Dora tukunya a wuta Lisa manja da man kuli kisa jajjagenki na attarugu da albasa ki zuba ki cigaba da juyasu idan sun soyu ki tsaida ruwa ki jira ya tafasa, amma kafin ya tafasa kisa maggi da gishi su tafaso tare,

  5. 5

    Idan ya tafasa ki zuba doyarki ki maida marfi ki rufe kibata mintuna 20 tadahu zakiga ruwan ya janye aci dadi lapia

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Meenat Kitchen
Meenat Kitchen @meenat2325
rannar
Kano State
my name is Amina Mohd Sani, cooking is my fev,cooking is my hubby......
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes