Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

2hrs
  1. 1Flour babban kwano
  2. 1Butter
  3. 31/2 cupsSugar
  4. 4 sachetsMilk
  5. 3eggs
  6. Baking powder 11/2 tblspoon
  7. Nutmeg optional

Umarnin dafa abinci

2hrs
  1. 1

    Zaki hada dukka ingredients inki ki kwaba da ruwa kadan,saboda ana son kwabin yayi kauri

  2. 2

    Bayan ya kwabu sosai sai ki yanka sai ki soya

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Ummie Aliyu
Ummie Aliyu @ummiesscrumptious
rannar

sharhai (6)

Oum Nihal
Oum Nihal @cook_19099806
Masha allah kamar ka diba kaci 🤣

Similar Recipes