Meat pie

@M-raah's Kitchen
@M-raah's Kitchen @cook_13834336
Kano

#meatpie🤤🤤🤤snack ne me dadin gaske da kowa ke son shi ga yadda nake nawa

Kara karantawa
Gyara girkin
See report
Tura

Kayan aiki

Mutane 3 yawan abinchi
  1. 4 cupsFulawa
  2. Butter 125grm
  3. Sugar 1tble spn
  4. Kwai biyu
  5. Gishiri kadan
  6. Baking powder qaramin cokali
  7. Madara
  8. Niqaqen nana
  9. Dankali
  10. Karas
  11. Sinadaran dandano
  12. Kayan qanshi
  13. Mai
  14. Albasa
  15. Attarugu

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zaki sa flour a kwano se kisa baking powder sugar da Gishiri da Kwai ki juya su hade.

  2. 2

    Se kisa butter ki hada ta da flour ki juya sosai su hade

  3. 3

    Se ki dakko ruwan sanyi ki hada Madara ya zama ruwan kwanan ki se ki kwaba idan ya zama dough.

  4. 4

    Seki sa spices sinadaran dandano se ki sa ruwa kisa dankali Karas ki barshi ya dahu idan ya dahu

  5. 5

    Seki samu corn flour ki kwana da ruwa

  6. 6

    Se ki Murza dough dinki flat kisa a meat pie cutter ki sa naman ki rufe

  7. 7

    Ko idan baki da meat pie cutter zaki ya shaping din sa da fork

  8. 8

    Se ki fasa Kwai ki kada ki Shafa a saman pie din ki barbada Kantu da black seed amma is optional.

  9. 9

    Se Kuma naman zaki samu niqaqen nama se sa mai tukunya da albasa Attarugu ki juya idan ruwan jikinsa ya qafe

  10. 10

Yanayi

Gyara girkin
See report
Tura

Wanda aka rubuta daga

@M-raah's Kitchen
@M-raah's Kitchen @cook_13834336
rannar
Kano

Similar Recipes

More Recommended Recipes