Kayan aiki

Hudu
  1. Fulawa kofi biyar
  2. Butter 250grm
  3. 1egg
  4. Ruwan sanyi
  5. Chicken
  6. Dankali
  7. Carrot

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zaki hada fulawa da butter ki mu rasa har sai sun Jafar sai ki saka Egg dinki ki juya sannan ki dauko ruwan sanyi ba da ywa ba ki kwafa kar yyi ruwa daidai dough sai ki kuke kisa a leda kisa a fridge for some minutes

  2. 2

    Sai ki dafa dankalin ki da carrot bayan kin yanyanka naman kazan ki ki hada da ki da masa spices daidai dandanon da kikeso ki zuba dankalin sannan sai ki hada flour da ruwa ki dan zuba dan ya kama jikin sa

  3. 3

    Sai ki ciro kwa I’m fulawa ki ki fara murzawa kina saka naman kina rufewa da cutter bath kin gana sai ki shirya shi akan oven tray dinki ki sha da masa egg kisa a oven ki gasa sama da qasa

  4. 4

    Enjoy 😉

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
sassy retreats
sassy retreats @sadiya6694997
rannar
kano
i have passion 4 cooking but i was inspired by my sis @khamz pastries n more
Kara karantawa

Similar Recipes