Masa

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
Sokoto State

#nazabiinyigirki wannan masar ita ke wakilta ta saboda ina matukar son masa bana jin wahalar yin masa a kowane lokachi harde masar shinkafa.

Wane girki ne ke wakiltar ki ko kema meson masa ce iri na 😉

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

1hour
5 yawan abinchi
  1. Shinkafa danya kofi 3 da rabi
  2. 2Albasa
  3. Mai
  4. Gishiri
  5. Yeast chokali 1 babba

Umarnin dafa abinci

1hour
  1. 1

    Zaki jika shinkafa ta kwana kaman yadda kika gani awannan ta kasa ki duba shafina domin karin bayani kan masa

  2. 2

    Ki kai a markado miki ko ki nika in bayawa kuma blendar ki nayi

  3. 3

    Se ki zuba yeast ko nono idan ta tashi se ki soya cikin tandar ki idan mai yayi zafi

  4. 4

    Kina yi kina juyawa

hade girke girke

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Jamila Ibrahim Tunau
rannar
Sokoto State
The kitchen is my comfort zone.
Kara karantawa

Similar Recipes