Kosan filawa

Oum Amatoullah
Oum Amatoullah @amnal
Kaduna

Naji dadinta matuka

Kosan filawa

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

Naji dadinta matuka

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Filawa 2and half cup
  2. 2Kwai
  3. Kayan miya dan daidai
  4. Maggi star 2 dangote 1
  5. Yis dan daidai
  6. Mai na suya

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko kiss Komi naki a robar ki fasa Kwai kisa ruwan dumi ki kwanba kamar kwabin fanke ki rufe kibarshi yatashi

  2. 2

    Kisa mai awuta inyayi zafi kifara soyawa har kigama shinkenan

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Oum Amatoullah
rannar
Kaduna

sharhai

Similar Recipes