Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

30minute
2 yawan abinchi
  1. 2Indomie
  2. 2Kwai
  3. Kayan Miya daidai
  4. 1Maggy star
  5. Mai kadan
  6. Albasa Biyu kanana
  7. 2Carrots

Umarnin dafa abinci

30minute
  1. 1

    Ki jajjaga kayan Miya kizuba a Tukunya tareda ruwa d Mai kadan

  2. 2

    Ki wanke Kwai ki dafa

  3. 3

    Idan ya tausa ki zuba Indomie ya nuna tareda Albasa

  4. 4

    Ki wanke carrot inki ki cire bayan,

  5. 5

    Ki yanka da wannan.. kamar yadda Kuka gani shma Kwan ki yanka dashi

  6. 6

    Indomie ta kammala

  7. 7

    Bismillah fa 😋😋😋

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mum Aaareef
Mum Aaareef @cook_17475778
rannar
Portharcourt/Zaria
Kitchen Is My Pride & My Happiness
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes