Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Couscous kofi 1
  2. Kabeji
  3. Mai
  4. Kwakwa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki fara blending kwakwarki ki tace ruwan sai ki dorasu kan wuta kisaka mai kadan baya sun tafasa

  2. 2

    Sai kisaka kabejinki daya fara dahuwa sai kisaka couscous dinki

  3. 3

    Sai kibarahi minti guda sannan sai ki sauke zaki iyace da kowace irin miya😋

  4. 4

    Bayan kesaka couscous din sai ki juyashi in ya shanye ruwan sai ki yayyafa wasu kadan

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mrs Nuruddeen kitchen
Mrs Nuruddeen kitchen @cookN67669474
rannar

Similar Recipes