Couscous

Zainab Jari(xeetertastybites) @08165619371z
Couscous da carbage carrot akwai dadi.
#couscous
Umarnin dafa abinci
- 1
Kiyi greating kayan ki ki aje agefe
- 2
Ki yanka carbage,carrot albasa ki aje agefe
- 3
Ki zoba mai idan yyi zafi ki zoba kayan da kikayi greating idan suka soyu sai ki zoba ruwa kadan ki saka carbage da carrot da maggi da curry kibarshi minti goma
- 4
Sai ki zoba couscous ki juya kibarshi yyi minti biyar shikenan.....achi lfya
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
-
Danbun couscous
Couscous yana da saukin da fawa kuma yana da dadi sosai barin ma danbun couscous Hadeey's Kitchen -
-
-
-
Dambun couscous
#couscous.In kika ci zakiyi tunanin na shinkafa ne.se kun gwada naji labari Ummu Aayan -
-
-
-
-
-
-
-
Jollof na couscous
Akwai saukin dafawa ga dadiWanda ma bayason couscous xaiji dadinshi😍 aisha muhammad garba -
Soyayyen couscous daga Amzee’s kitchen
#kitchenhuntchallange girkine me dadi in couscous yana ginsarki ki gwada sarrafashi ta wannan hanyar Amzee’s kitchen -
Dambun couscous
#myfavouritesallahmeal. Dambun couscous yanada dadi sosai musamman idan ka hadashi da zogale da alayyahu. Nayi tunanin na cenza abinci awannan lokaci shiyasa nayi wannan dambun couscous kuma iyalina suna matukar sonshi shiyasa nayi musushi kuma sunji dadinsa sosai Samira Abubakar -
-
Degue couscous
Degue couscous yanada dadi sha kuma ga cika ciki wasu naceme kunu couscous Maman jaafar(khairan) -
Couscous dessert
#couscous wana dessert din na couscous nada sawki yi kuma ga dadi sha Maman jaafar(khairan) -
-
-
Dambun Couscous
#nazabiinyigirki duk wanda ya san ni ya san dambu shi ne abinci mafi soyuwa a gareni. Ina son dambu. Shi ya sa har na couscous nake yawan yi saboda yana da sauki sosai. A yau se na yi sha'awar in raba recipe dinshi tare da ku. Princess Amrah -
Hadin couscous da madara
Hadin couscous da madara akwaii shi da saukii ga kuma dadi Malleri's Kitchen -
-
Awaran couscous
Wannan hanyace ta sarrafa couscous zaki iyayin breakfast dashi kisha da tea cikin sauqi Ayyush_hadejia -
-
Quick prawns and vegetables couscous
To gaskiya dai bancika so couscous ba nafiso nasha kunu shi hade da yoghurt to naje na dafawa yara shikafa sai sukace nayi musu couscous shine nayishi so simple and quick kuma yayi dadi Maman jaafar(khairan) -
-
Green couscous
#couscous wann couscous din yayand dadi sosae kuyi kokari ku gwada xkuji dadinsa nayiwa iyaina shi kuma sinji dadins sosae Meenarh kitchen nd more
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/12831956
sharhai