Awara me sauce

Zee's Kitchen
Zee's Kitchen @z1212
Kano State

Dadin awarar nan ba'a cewa komae.#jumaakadai

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Awara danya
  2. Attaruhu
  3. Tattasae
  4. albasa
  5. Mai
  6. Kyn dandano
  7. Curry
  8. Kayan kamshi

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    N Sami awara ta danya na soya ta tare da Maggi byn t soyu sae n kwashe n ajiye a gefe

  2. 2

    Na yanka tattasae da albasa circle n jajjaga attaruhu sae n xuba Mae a kasko n xuba albasar n fara soyawa sama² byn t soyu sae n xuba attaruhu da tattasae shima suka Dan soyu

  3. 3

    Sae nasa kyn dandano curry da spices n juya sosae

  4. 4

    Sae n kawo awarar nan Dana soya n xuba a ciki n juya sae n rufe n rage wuta n barta n Dan mintuna sae n sauke

  5. 5

    Shikenan an gama

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Zee's Kitchen
rannar
Kano State
Ina son girki fiye d komae a aikin gida
Kara karantawa

Similar Recipes