Lemon kankana

Zee's Kitchen
Zee's Kitchen @z1212
Kano State

Gsky lemon Nan yn da mutukar Dadi .#jumaakadai

Lemon kankana

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

Gsky lemon Nan yn da mutukar Dadi .#jumaakadai

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 1Kankana babba
  2. 12Lemon tsami guda
  3. Cucumber 1 babba
  4. Sugar Kofi 2 da rabi
  5. Strawberry flavour murfi daya
  6. 4Pure water guda
  7. 2Danyar citta

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Na bare kankana ta na yayyanka nayi blending dinta

  2. 2

    Sae n wanke cucumber na Yi grating dinta da citta suma nayi blending dinsu

  3. 3

    Sae n tace kankanar n tace cucumber sae n hade su waje daya

  4. 4

    N matsa lemon tsami nasa sugar da flavour n juya sosae nasa a fridge yy sanyi

  5. 5

    Shikenan an gama

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zee's Kitchen
rannar
Kano State
Ina son girki fiye d komae a aikin gida
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes