Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

2hrs
  1. 2 cupsFlour
  2. Mai
  3. 2/1Butter
  4. 2/1Sugar
  5. 1 tspYeast
  6. 1 tspBaking powder
  7. Vanilla
  8. Madara(optional)
  9. 2Kwai

Umarnin dafa abinci

2hrs
  1. 1

    Dafarko ki tankade flour ki ajiye a gefe sannan ki dauko bowl
    Ki fasa kwai a ciki sannan kisa butter,sugar, vanilla, yeast,baking powder, Madara
    Ki gauraya idan sugar y narke seki zuba flour

  2. 2

    Ki kwaba karya Kai taurin cincin sannan ki rufe y tashi n minti 30
    Idan y tashi she yayyanka
    Ki murza
    Ki yayyanka dogaye a tsatstsaye sannan ki dinga nannadewa kamar tana

  3. 3

    Idan kin Gama seki daura Mai idan yyi zafi seki soya
    Daga zaran Kinga yyi brown seki kwashe
    Karki sa Masa wuta sosai

    Aci dadi lfy 😋

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
HAJJA-ZEE Kitchen
HAJJA-ZEE Kitchen @hajjazee3657
rannar
I really love cooking,baking and more 🥰😍
Kara karantawa

Similar Recipes