Shinkafa da sauce din kwai

Abubakar Raheelart
Abubakar Raheelart @raheelart

Shinkafa da sauce din kwai

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

awa daya da rab
mutane 2 yawan abinchi
  1. Shinkafa,
  2. kwai
  3. ,Maggi
  4. ,albasa
  5. ,tattasai,
  6. tarugu
  7. man gyada
  8. kifi

Umarnin dafa abinci

awa daya da rab
  1. 1

    Dafarko Zaki dafa dafa shinkafanki iya ynda kikeso kaman yanda ake dafa shinkafa

  2. 2

    Saiki jajjaga kayan miyanki iya ynda kikeso ki yanka albasa saiki aza man gyada akan wuta

  3. 3

    Ki zubamai albasa Mai Dan dama idan yayi zafi saiki zuba jajjagen kayan miyanki ki motsa

  4. 4

    Saikidan bashi mintuna kadan idan yadanyi saikisaka kayan Maggi dinki idan kikasa saikizo kizuba kwai idan kika bashi minti biyu yadanyi saiki gyara kifinki

  5. 5

    Ki ciremai Kaya saiki zuba ki motsa da kyau idan yayi saiki zuba abinci kicii

  6. 6

    Acii Dadi lpy 😋

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Abubakar Raheelart
rannar

sharhai

Similar Recipes