Jollof din shinkafa da Allayyahu da Dankali

Euphoria’s spot
Euphoria’s spot @euphorias_spot01
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

1 hr 30 mins
6 people
  1. 3 cupshinkafa
  2. Ruwa da dama
  3. Tattasai
  4. Tumatur
  5. Attarugu
  6. Albasa
  7. Allayyahu
  8. Maggi
  9. Crayfish
  10. Stock fish
  11. Man gyada
  12. Nama

Umarnin dafa abinci

1 hr 30 mins
  1. 1

    Dafarko zaki markada kayan miyarki sai kisaka mai a tukunya sai ki zuba markadaddun kayan miyarki soya daganan sai ki kawo ruwanki daidai yanda zaya dafa maki shinkafarki

  2. 2

    Sai ki saka maggi sai kuma ki dauko stock fish dinki da kika saka cikin ruwan zafi ya jiku sai ki wankesa ki zuba a ciki sai ki kara da nama sa ki rufe tukunyarki sai ta tafasa

  3. 3

    Daga nan sai ki wanke shinkafarki ki zuba a ciki ki rufe sai kisamu turmi ki daka crayfish dinki shima ki zuba a kai sai ki dauko Ferrara dankalinki ki ki yanka shape din da kikeso sai ki zuba a akai daganan sai ki yayyanka alayyahun ki kikuma yanka albasarki ki zuba

  4. 4

    Sai a rufe tukunya a rage wuta sai ta ida dahuwa sai ayi serving.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Euphoria’s spot
Euphoria’s spot @euphorias_spot01
rannar

Similar Recipes