Baked chin chin

Nusaiba Sani
Nusaiba Sani @momtwins02

#sinadarandakewakiltata. Chin chin shine favourite snack dina.Ina sonshi sosai nakan yishi da yawa in ajiye Ina Cin abuna nikadai mussamman Idan Na Tashi kwadayin dare😋😅

Baked chin chin

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin

#sinadarandakewakiltata. Chin chin shine favourite snack dina.Ina sonshi sosai nakan yishi da yawa in ajiye Ina Cin abuna nikadai mussamman Idan Na Tashi kwadayin dare😋😅

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

3hrs
6 yawan abinchi
  1. 8 cupsflour
  2. 1egg
  3. 1sachet peak milk
  4. 2 cupssugar
  5. 1Simas butter
  6. 1 tspsalt
  7. 1 tbsvanilla flavour
  8. 1 tbsmilk flavour
  9. 1 tbsbaking powder

Umarnin dafa abinci

3hrs
  1. 1

    Kiyi pre heating oven dinki.
    A cikin babban wuri ki tankade flour dinki kisa sugar,milk flavour,baking powder saiki motse sosai Har su Hade.

  2. 2

    Kisa milk flavour,Kwai,da butter kiyi mixing sosai Sai kisa Madara (nasamata ruwa Na kada) ki Kara mixing Har kiyi forming dough.

  3. 3

    Ki ajiyeshi yayi resting for 15_ 20mins Sai ki yanka yadda kikeso,Sai ki shafa butter a baking paper ki jera chin chin dinki.

  4. 4

    Ki gasa a oven for 20-25mins on medium heat,kinayi kina juyawa kada Wani side ya kone.

  5. 5

    Idan yayi ki cire.Zaki Iya ci da drink ko hakanan.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Nusaiba Sani
Nusaiba Sani @momtwins02
rannar
I'm a daughter, housewife and a mother. Cooking is my hobby.
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes