Kayan aiki

  1. 3Banana
  2. 1/2 cupmilk
  3. Chocolate chips for garnishing optional

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ayaba me kankara guda 3 ki yanka kanana sai Madara ta gari 1cup sai ruwa 1cup kiyi mixing ki zuba a blender

  2. 2

    Ki nuqa yayi laushi sosai saiki juye a rober me kyau ki Saka a freezer for 3 to 4 hours ki fito dashi shikenan asha lafiya akwai dadi sosai

Yanayi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

sharhai (4)

Wanda aka rubuta daga

Safmar kitchen
rannar
Ramat Close U/Rimi
ina matukar son girki shiyasa banajin wahalar zuwa ko ina in kara koya
Kara karantawa

Similar Recipes

More Recommended Recipes