Kayan aiki

  1. Milk kofi 2
  2. Sugar 2 spoon
  3. Water
  4. Lemon
  5. Oil kadan

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko kisami tukunyarki Mai kyau sai kizuba sugan ki aciki kadan zuba ruwa

  2. 2

    Saikisami lemon tsami kizuba kirufe

  3. 3

    Zakiga Yana tafasowa inkiga yafara kunfa sai kije kina juyawa kina juyawa

  4. 4

    Harsai Kinga yayi kauri sosai yanayindai yawanta

  5. 5

    Inyadan Kuma dahuwa saiki kawo maddaranki ta gari kina zubawa kina tuqawa da muciya

  6. 6

    Sai mallala maddarar akai ki yanyanka inyasha iska ki rarabata

  7. 7

    Bayan kigama saikisami farantin Silva kishimfidar laidarki saikikawo Mai kishafe ledanan da Mai

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Bilkisu Ibrahim
Bilkisu Ibrahim @sbshsjmjsn
rannar

Similar Recipes