Sinasir

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 2Farar shinkafa kofi
  2. 2Albasa
  3. Shinkafar tuwo 1/2 kofi
  4. Yeast tbl spoon 1
  5. 1Sugar table spoon
  6. Gishiri kadan
  7. Mai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki saka farar shinkafarki a ruwa na kimanin 12 hrs sai ki wanke ki dafa shinkafar tuwo kadan bada yawa ba sai ki saka aciki ki saka Albasa ki markadesu.daganan ki saka yeast a ruwa ya tashi sai ki zuba aciki ki ajiye wuri mai zafi domin samun ya tashi
    Inya tashi saiki saka gishiri da suga kadan sai ki motsa.ki dauko non stick frying pan ki aza akan wuta
    Ki shafa mai akai se ki zuba kwabinki na sinasir ki rufe na mintu guda zuwa biyu sai ki kwashe shikenan sinasir ya kammala.

  2. 2

    Zaa iya ci da miyar kabeji ko miyar Alayyahu

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
fadimatu
fadimatu @nasirfatimaa
rannar

sharhai

Similar Recipes