Kayan aiki

  1. Garin wake
  2. Ruwan dumi
  3. Attarugu da albasa
  4. Magi fari, gishiri
  5. Mai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko zaki samu roba ki zuba garin waken ki sai ki jajjaga attarugu da albasa ki zuba akai ki xuba maggi gari da gishiri kadan

  2. 2

    Sai ki kawo ruwan dumi ki zuba kisa whisker ko muciya ko mixer kiyita bugashi (sbd kosai yanason bugu)

  3. 3

    Sai ki Sami kaskon suya ki zuba mai ki Dora akan wuta ki Rika dibo kullun kosan ki kina zubawa kadan idan gefe daya yayi ki Kara juya shikenan Kinga ma kosan ki😋😋

  4. 4

    Zaki iyaci da Dan yaji zaki iya ci da bread 🍞

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
humaira Cakes And More
rannar
I love cooking it's my hubby my fashion
Kara karantawa

Similar Recipes