Umarnin dafa abinci
- 1
Ki surfa wakenki ki wanke.
- 2
Ki saka tarugu da albasa, ki markada a injin,kada yayi ruwa
- 3
Saka magi da gishiri
- 4
Zuba mai a kaskon soya,ki dinga diban kullun kosanki kina soya,idan gefen y soyu sai ki juya dayan
- 5
Idan yy a kwashe.
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/8890136
sharhai