Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko zaki zuba sugar cikin wankakkiyar tukunyar ki ki ɗora kan wuta
- 2
Ki bar sugar sai ta narke sai ki zuba dakakkiyar gyaɗa ba'a zuba ruwa sugar kawai in ta narke ba'a cika wuta kar ta ƙone
- 3
Sai ki juya sai ya haɗe jikin zaki iya saukewa ƙasa in kika juya sai ki ƙara maidawa kan wuta saboda su haɗu sosai already kin shafa mai a leda kan tire sai ki kwashe
- 4
Ƙam-ƙam yana son sugar sosai zaki iya na siyar wa kamar ni😀
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
-
Dafaffiyar gyada
A irin wannan lokacin a na yin kakar gyada daga gona zuwa kasuwa Kai tsaye , ina Jin dadin dafaffiyar gyada ni da iyalina, sannan kuma ta na Kara lfy. Wasu na zuba gishiri wurin dafawa Amma ni na fi son ta a haka Maryam's Cuisine -
-
Paten wake da Gari
Paten nan na tuna mini lokachin da muna secondary school a FGC sokoto a shekarar 1990 zuwa 1996Duk da cewa lokakachin ban cika son shi ba ashe na makaranta dadi ne beda 🤣🤣 yanzu kam mun gyara shi. Jamila Ibrahim Tunau -
-
-
Kwaruru(shabulta)
Shabulta nada dadi sosai.tanada sunaye dayawa.wasu na kiranta kwaruru,lubbatu,kwaras kwaras.Anan sokoto anfi saninta da shabulta koh kwaruru. Fatima muh'd bello -
-
-
-
-
Miyan Rama Da Shuwaka
Kunsan Me? Kawai Kwadon Rama Nasoyi Dana Daura Tafashen Ramar Sai Kawai Namance Awuta Har Tadahu Tayi ligib kuma nasamata kanwa, shine danaga haka kawai namaidata miya da qarin fresh shuwakata and guess what? It tastes great, Give it a try wallahi you won't regret it 💃💃💃 Jamila Hassan Hazo -
-
-
-
-
Burodi wanda ba kwai ba madara da butter
Yarana na son burodi ga shi kuma muna lockdown,nayi shi yayi dadi sosai Aishat Abubakar -
-
-
Balla kwabo
Yanada dadi ina matuqar sonshi tun muna yara mukesha...Yara suna sonshi don kamar Alawa yake mimieylurv -
Tuwon shinkafa miyar gyada
Wannan abincin shine zabin me gidana yana mutukar sonsa yana sonsa lokacin sahur #sahurrecipecontest rukayya habib -
-
-
-
-
Kunun tsamiya dazai shayar da mutum 100+ domin sadakan Ramadan
A wannan wata mai albarka kowa yanason yayi abunda Allah SWT zai rubanya masa ayukansa na lada, zaka iyayin kunu ko kosai inkanada hali kayi sadaka, duba da halin yau na rayuwa ga lockdown idan kanada dama sai kayi. Ramadan kareem #PAKNIG Maryama's kitchen -
-
-
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16657363
sharhai (2)