Kwaruru(shabulta)

Fatima muh'd bello
Fatima muh'd bello @bakerstreat
Sokoto

Shabulta nada dadi sosai.tanada sunaye dayawa.wasu na kiranta kwaruru,lubbatu,kwaras kwaras.
Anan sokoto anfi saninta da shabulta koh kwaruru.

Kwaruru(shabulta)

Shabulta nada dadi sosai.tanada sunaye dayawa.wasu na kiranta kwaruru,lubbatu,kwaras kwaras.
Anan sokoto anfi saninta da shabulta koh kwaruru.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Kwaruru(shabulta) rabin kwano
  2. Gishiri
  3. Ruwa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki zuba shabulta cikin roba,idan tanada datti sai ki gyara sosai

  2. 2

    Sai ki zuba ruwa ki wanke sosai.

  3. 3

    Sai ki zuba acikin tukunya,ki saka ruwa da gishiri,sai ki daura akan wuta,ki barta ta dafu tsawon awa daya.

  4. 4

    Sai ki tsameta.sai ki zuba a plate ki dinga bare ta,sai ci

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Fatima muh'd bello
Fatima muh'd bello @bakerstreat
rannar
Sokoto
cooking is my passion
Kara karantawa

Similar Recipes