Potato Ball 2

Mama's Kitchen_n_More🍴
Mama's Kitchen_n_More🍴 @cook_3357
Kano

Dadi Kam ba a magana😋😋😋

Potato Ball 2

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

Dadi Kam ba a magana😋😋😋

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Dankalin hausa
  2. Attaruhu
  3. Albasa
  4. Maggi
  5. Kwai daffafe
  6. Kwai
  7. Breadcrumbs
  8. Mai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko uwar gida Zaki feraye dankali hausar ki daidai yawan da kk so sai ki wanki ki dafa

  2. 2

    Sannan k wanke attaruhu da albasa ki jajjaga a dafa kwai kamr yadda zai isa yawan dankalinki shima a ajjiye a gefe

  3. 3

    Sai a samu roba ko wata tukunyar daban a zuba daffan dankalin nan a ciki a sa Maggi da jajjagan attaruhu da albasar nan a ciki ayi mashing potato din nan sosai kar yayi dunkuli dunkuli

  4. 4

    Sannan sai a diba ayi moulding dinsa a hannu sannan a danyi Fadi dashi sai a sa daffan Kwan nan aciki a sake moulding Mai kyau sai a sa a cikin ruwan kwai sannan asa a breadcrumbs sai a soya a Mai till it become golden brown

  5. 5

    Za a iya yin breakfast dashi ko ayiwa Yara su tafi da Shi makaranta ko oga idan zaije office

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mama's Kitchen_n_More🍴
rannar
Kano
cooking is my hobby
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes