Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

awa daya
2 yawan abinchi
  1. 1Shinkafa kofi
  2. 5Tumatur
  3. 3Tattasai
  4. 1Albasa
  5. Manga
  6. Spaces
  7. Souce cube
  8. 20Alayyahu na
  9. Attarugu

Umarnin dafa abinci

awa daya
  1. 1

    Da farko zakiyi blending tattasai, ita kuma Albasa da tumatur yankawa zakiyi kanana sannan alayyahu shima kiyankashi

  2. 2

    Saiki Dora frying pan dinki a wuta kixuba kayan miya kisa ka manja saikiyita soyasu bayan sun soyu saiki Sa spiceces da souce cube saiki dauko alayyahu kisaka saikiyita motsa WA da ruwan alayyahu ya tsane saiki sauke.

  3. 3

    Saiki Dora ruwa atukunya Idansuka tafasa saiki xuba shinkafa bayan ta tafasa Saikiwanke kimaida a wuta Ki saka ruwa kadan idan ruwan sun tsane saiki sauke 😋

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
habiba aliyu
habiba aliyu @cook_16757382
rannar
Sokoto State

sharhai

Similar Recipes