Kayan aiki

1 serving
  1. 2 packIndomie noodles
  2. Albasa
  3. 3Attarugu
  4. 1Carrot
  5. 5Green beans
  6. 2kwai
  7. Mai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zaki tafasa indomie ki kwasheta ki ajje a gefe

  2. 2

    Ki yanka albasa ki da jajjaga attarugu ki yanka carrot da green beans

  3. 3

    Ki hadasu tukun ya ki sa mai ki soya sama kisa ruwa kadan da kayan Dan dano

  4. 4

    Ki kawao indomie

  5. 5

    Food is serve…. Enjoy🫠

Yanayi

Gyara girkin
See report
Tura

Wanda aka rubuta daga

HafsatMasokano
HafsatMasokano @mrsbomoikitchen64
rannar

Similar Recipes

More Recommended Recipes