Awara

#omn Ina da waken suya a ajiye na tsawon wata biyu,shine nafito dashi inyi wannan challenge din.
Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko na gyara wakena,sannan na jika wakena na tsawon minti 15,
- 2
Na jefa ungurnu kadan aka kaimin Nika,ana markadowa na diga manja,na tacceshi.nadaura awuta danya tafaso.
- 3
Nasa tsamina aciki najuya.yana tafasowa najuye ciki,Yana hadewa na kwashe nadaure abu.na ajiye yatsane sai yankawa.
- 4
Kafin yataso na jajjaga tarugu na,na kwashe na Zuba ruwa kamar kofi daya,
- 5
Inya soyu sama sama,ki Kara sauran Albasa,sai kifure na mintoci.
- 6
Bayan ya tsane,sai ki yanka girman da kikeso,dama kin jika ruwan maggi da kishi kadan akwano,ki sawa aruwan maggi kina cirewa kinasawa amai me zafi,kusiya
- 7
Miyar*
Ki Zuba Albasa da Mai awuta,yafara so yuwa kadan,ki Zuba jajjagenki,kisa,maggi da Spices da Curry, - 8
Na yanka cabbage da gurji na hada,aci dadi lfy
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Wanda aka rubuta daga
Similar Recipes

Faten shikafa


Yar gatan awara


Awara


Awara


Awara


Kosan wake


Amala with egushi soup


Madarar waken suya


Miyar ganye (Vegetable soup)


Pepper awara


Awara da kwai


Miyan taushe


Awara


Alale


Awara


Awara


Alkubus


Awara


Bole


Awara


Dan wake


Soyayyan Burodi Da Kwai 🍞


Awara da souce


Awara da kwai fingers


Basmati rice and stew with chicken source


Gasassar samosa Mai Albasa


Macaroni salad 🥗


Plomb


Awara


Kalalla'ba

sharhai