Yar gatan awara

Mom Nash Kitchen
Mom Nash Kitchen @cook_momnash33
Yobe Damaturu

Wannan ba abawa Mai kiwiya Dan Dadi gareshi

Yar gatan awara

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin

Wannan ba abawa Mai kiwiya Dan Dadi gareshi

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

3mintuna
3 yawan abinchi
  1. Waken suya kupi biyar
  2. Lemon tsami
  3. 6Kwai
  4. Jajjage
  5. Curry
  6. Carrot
  7. Maggi
  8. Tafarnuwa

Umarnin dafa abinci

3mintuna
  1. 1

    A tsince waken suya akai Nika aniko a tace da abun Tata a daura kanwuta inyatafaso a zubar lemon Sami harya taso sama a tsame a Tata amatse ruwa ayanyanka

  2. 2

    Sai a maramasashi a zUbamar jajjagen attarugu da Albasa da tafarnuwa da gurjejjen karas Sai curry da maggi

  3. 3

    Sai afasa Masa kwai uku zuwa biyar akai Sai a damesu gudaya

  4. 4

    Sai a daura a Leda kaman zaayi alale da taura akan wuta chikin ruwa yasake dahuwa

  5. 5

    Sai inya dahu a yayyanka yankan awara asaka a ruwan kwai a soya. Akwai Dadi sosai

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mom Nash Kitchen
Mom Nash Kitchen @cook_momnash33
rannar
Yobe Damaturu
I love baking and cookingI always Do it myself
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes