Pepper awara

Zakiyya Tijjani Ado
Zakiyya Tijjani Ado @cook_19508836
Kano Nigeria

Domin abnci dare ko breakfast

Pepper awara

Domin abnci dare ko breakfast

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Waken suya
  2. Attaruhu,abasa, cabbage
  3. Cocumber,sinadarin dandano
  4. Mai,gishiri,Dan tsami,green pepper

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da frko zaki tsince waken soya dinki,ki kai a markada miki,sai ki tace da abn tatar Koko ki dora a wuta idan ya tafaso sai ki zuba Dan tsami sai ki matse ki ajiye gete

  2. 2

    Idan awarar ta tsane ki yanka ta ki soya ta ki ajiye a gefe

  3. 3

    Nan gefe kuma kin jajjaga kayan miyanki da,sai ki tsoya su da kayan da dandano da Mai kadan,idan sun soyu sai ki zuba awarar da kika soya kina juyawa har ta hade jikinta da kayan miyar

  4. 4

    Sai ki juye ta a gefe ki yanka cabagge da cocumber da green pepper ki saka a gefe ta kammala

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zakiyya Tijjani Ado
Zakiyya Tijjani Ado @cook_19508836
rannar
Kano Nigeria

Similar Recipes