Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko na barza shinkafata na wanke na tsane ta nasa a steamer and turara
- 2
Bayan nan dama na tsinke zogale na na barza gyada ta na nika dan tattasai da artarugu da albasa
- 3
Nahada komai an cakuda nasa mai aciki an maida Wuta har zogale ya dahu shikenan
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
-
-
-
-
-
-
-
Dambun shinkafa
Ina san dambun, kullum sai dai nayi dambun couscous ko na tsaki ban taba gwada na shinkafa ba sai yau, sai naji ashe duk yafisu dadi musamma idan yaji gyada da zogale. Ceemy's Delicious -
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
Dambun shinkafa
Shi dai dambu y kasance abinchi gargajiya wanda ake yinsa d barzazziyar shinkafa hk xalika turara shi akeyi b dafawa b yana d matukar dadi kuma ana cinsa ne a marmarce ko ayi a gidan biki ko suna mumeena’s kitchen -
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16686288
sharhai