Danbun shinkafa

Islam_kitchen
Islam_kitchen @cook_19441200
Kano State

Yayi matuqar dadi

Danbun shinkafa

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

Yayi matuqar dadi

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Barzazziyar shinkafa
  2. Gyada
  3. Kabeji
  4. Karas
  5. Kayan dan dano
  6. Mai
  7. Tumeric

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki tankade shinkafa ki tsaneta sannan ki yayyanka kabeji d albasa d karas amma shi karas din zaki gogashine

  2. 2

    Zannan ki dora tsakinki a huta kiyimai turare biyu sannan kixo ki hadamasa kayan hadin kixuba komai d komai sannan ki maidashi

  3. 3

    Gyadarki kuma kidafashi d ban kitabbatar tadahu sannan ki ajiyeta idan kingama danbun saiki xuba a ciki.aci dadi lfy

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Islam_kitchen
Islam_kitchen @cook_19441200
rannar
Kano State
gsky Ina qaunar abinci domin shine sinadarin rayuwar mu
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes