Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

1hr 30min
3 yawan abinchi
  1. 2Shinkafa barjajjiya kofi
  2. Kayan dan dano
  3. 2Albasa
  4. 5tarugu
  5. Kifi(ko hanta)
  6. Zogale

Umarnin dafa abinci

1hr 30min
  1. 1

    Dafarko zakibarza shinkafanki kiwanketa kitsaneta (daman kingyara kifinki da zogalenki)

  2. 2
  3. 3

    Saikijuye shinkafanki a roba maifadi kidauko kifinki da zogalenki kijuye kidauko kayan dandanonki kijuye akai

  4. 4

    Kidauko barzazzen albasanki da tarugunki da tafarnuwanki kijuye akai kijujjuya shi

  5. 5

    Saiki sa atukunkaya kiturarasosai (wannan danbun saudaya naturarashi)

  6. 6
Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
yar'mama'kitchen
yar'mama'kitchen @cook_31400890
rannar

Similar Recipes