Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Barzazziyar shinkafa
  2. Allayahu da albasa
  3. Dan kayan miya
  4. Mai
  5. Maggi

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zaki barza shinkafarki ki tankade ki wanke kitsane

  2. 2

    Sai ki tirara shi kamar 20min kizuba gyadarki nakamar 10min

  3. 3

    Dama kin yanka allayahunki sai ki hada da shibkafar DA Maggi da kuma danmai kimaida har yakarasa.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Oum Amatoullah
rannar
Kaduna

Similar Recipes