Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki tankade fulawarki, ki grating din tarugu da albasa,ki saka aciki,ki saka dandano, da curry

  2. 2

    Sai ki jika yeast da ruwa,ki kwaba fanken dashi, sai ki rufe y tashi.

  3. 3

    Sai ki daura Mai a frypan, ki soya.

  4. 4

    Zaki iyacinsa da tea, lemu koh kunu.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Fatima muh'd bello
Fatima muh'd bello @bakerstreat
rannar
Sokoto
cooking is my passion
Kara karantawa

Similar Recipes