Kayan aiki

30mintuna
4 yawan abinchi
  1. Flour Kofi biyu
  2. Sukari cokali 8
  3. Gishiri cokali daya karami
  4. cokaliYeast karamin

Umarnin dafa abinci

30mintuna
  1. 1

    Na zuba flour ta a bowl nasa yeast da sugar da salt nasa ruwan dumi na kwaba nasa a guru mai dumi

  2. 2

    Daya tashi na dunga diba INA soyawa a mai.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
fauza garba
fauza garba @fauza18647
rannar

sharhai (2)

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
Garin dadi na nesa 😋
Irin wanan dadi haka lale marhabin 🤝🏼

Similar Recipes