Dafa duka da wake da kifi

Khadija Habibie
Khadija Habibie @cook_37541917

Akwai dadi da anfani sosai😋 girki idan anhada da wake akwai dadi

Dafa duka da wake da kifi

Akwai dadi da anfani sosai😋 girki idan anhada da wake akwai dadi

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 2 cupShinkafa
  2. 1 cupMai
  3. 1 cupWake
  4. Tattasai, attarugu,albasa,
  5. Kayan Dan dano/ qanshin
  6. Kifi

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki dafa shinkafa saiki hada ta tare da soyayyun kayan tattasai da attarigu,albasa tare da saka kayan qanshi Dana Dan dano saiki barshi har ta tsane

  2. 2

    Zaki wanke wake ki saka su albasa da ruwa kibarshi harya dahu idan ya dahu saiki saka kayan qanshi Dana Dan dano da Yan kakkun kayan tattasai da albasa

  3. 3

    Zaki wanke kifi ki barshi ya tsane saiki saka Masa gishiri ki soyashi

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Khadija Habibie
Khadija Habibie @cook_37541917
rannar

sharhai

Similar Recipes