Shinkafa da miya da wake da salad

habiba aliyu
habiba aliyu @cook_16757382
Sokoto State

Mai gidana Yana sonta sosai shiyasa nake yimasa kuma Akwai dadi hardai in anhada da salad#sokotostate

Shinkafa da miya da wake da salad

Mai gidana Yana sonta sosai shiyasa nake yimasa kuma Akwai dadi hardai in anhada da salad#sokotostate

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko Zaki Yi blendn kayan miya sai Ki Dora a wuta kisaka mai kisoya bayan Ya kusa soyuwa saiki saka soyayyen kifinki da kayan dandanano bayan ya soyu shi kenan Sai Ki sauke

  2. 2

    Zaki Dora tukunya kisaka ruwa idan ruwan sun dauko tafasa saikisa shinkafa bayan ta tafasa Saikiwanke kimaida a wuta bayan ta tsane saiki sauke

  3. 3

    Ki Dora ruwa a wuta saiki xuba wake kabarshi yayita dahuwa amma karkisa Masa gishiri saboda yayi saurin dahuwa bayn yayi kusa dahuwa Sai kisa gishiri da Magi inyayi saiki sauke

  4. 4

    Shikuma salad saiki wanke sosai kisaka gishiri gurin wanki bayan ya wanku saiki yanke shikenan

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
habiba aliyu
habiba aliyu @cook_16757382
rannar
Sokoto State

sharhai

Similar Recipes