No water chin chin

Ayshat Adamawa(U. Maduwa)
Ayshat Adamawa(U. Maduwa) @Ayshat_Maduwa65
Abuja

#myfirstrecipeof2023💪 dedicated this recipe to all cookpad authors as happy new year
Dadi iya dadi shine wannan chin chin din gashinan milky, crunchy ba a cewa komai sai hamdala. Most at time idan Ina chin chin hada komai nake gu daya na kwaba Amma bama na dan changer nayi creamy na su butter da sugar da sauran liquid ingredients first. Wallahi ku gwada wannan recipe zaku bani labari karku manta ku turo da feed back. Wayan da basuda engine taliya kuma zasu iya anfani da normal chopper board nasu da rolling pin sai su yayyanka da pizza cutter ko sharp knife

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Awa daya
Mutane dayawa
  1. Flour cup 8
  2. Sugar cup 1 or more
  3. 4Kwai guda
  4. Peak milk guda daya ta ruwa
  5. Butter kedai daya
  6. 1 tbspnBakar hoda
  7. Flavor chokali daya nayi anfani da milk flavor da vanilla
  8. chokaliGishiri karamar
  9. Mai suya

Umarnin dafa abinci

Awa daya
  1. 1

    Da farko zaki jera duk Kayan da kike bukata. Ga Kayan hadin mu nan

  2. 2

    Zaki samo babban bowl ko mixer ki zuba butter dinki da sugar sai kiyi creamin nasu

  3. 3

    Sai ki pasa Kwai naki daya bayan daya

  4. 4

    Sai kiyi mixing nashi dakyau

  5. 5

    Daga nan sai kisaflavor dinki

  6. 6

    Sai kisa madara. Ga madara da nayi anfani dashi, zaku iya anfani da full cream duk zaiyi

  7. 7

    Cikin flour ki zakisa gishiri da bakar hoda

  8. 8

    Sai ki kina zuba flour din cikin mixer kadan da kadan

  9. 9

    Gashinan a wannan point din zaki dan Yayyafa ruwa akai dan ya hade dough din da kyau ba ruwa sosai ba pls

  10. 10

    Sai kisa hannunka ciki ki kwaba da yau sai ki ajiye na dan wassu lokuta kafin ki fara yayyankawa

  11. 11

    Da engine da akeyin taliya nayi anfani. Kunga yadda nake anfani dashi. Zakiyi smoothing nashi kamar haka

  12. 12

    Bayan kinyi smoothing nashi a layi na farko sai ki kawo layi na karshe kina murzawa haka zasuna fito miki. Note zakina dan barbada flour akai dan kar yayi kamu Amma idan kinyi anfani da wannan Recipe din zai zama da ta iri bakya bukata ki yayyafa flour da yawa

  13. 13

    Kunga yadda yake fitowa gwanin ban shaawa

  14. 14

    Daga nan sai ki samo scissors ko pizza cutter ki yayyanka dashi. Da dan tsayi haka zaku yanka

  15. 15

    Gashinan mun gama sai soyawa

  16. 16

    Idan zaki soya you have to be very careful gurin juyawa kuma karkisa dayawa cikin mai kisa enough mai ki samu result mai kyau. Zakina juyawa daga gefe gage haka dai

  17. 17

    Shikenan mun gama sai a soya

  18. 18

    Hmmmmmmm wannan chin chin ko ba a magana dadinsa wlh tafi cake dadi

  19. 19

    Zaka iya bawa bakinka zaka iya fara sanaa dashi yana da dadi sosai. Ba lallai dai da mixer ba nayi dayawa ne shiyasa nayi anfani da mixer domin shi ba sai sugar ya narke kamar cake ba no.

  20. 20

    Duk mai tambaya zai iyayi. Enjoy da shayi ko lemu mai sanyi

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Ayshat Adamawa(U. Maduwa)
Ayshat Adamawa(U. Maduwa) @Ayshat_Maduwa65
rannar
Abuja
cooking is my dream and also cooking is all about being creative
Kara karantawa

sharhai (17)

Similar Recipes