Onion rings

Askab Kitchen
Askab Kitchen @askab24617

Wannan girki yana da dadi gashi kuma bashida wahalar sarrafawa. Za'a iya hadashi da salad aci.

Onion rings

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan

Wannan girki yana da dadi gashi kuma bashida wahalar sarrafawa. Za'a iya hadashi da salad aci.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

30 mins
4 yawan abinchi
  1. fulawa kofi daya
  2. 2sinadarin dandano guda
  3. 1Kwai guda
  4. Kayan kamshi Da bakar hoda y'ar kadan
  5. 1Albasa babba guda
  6. Mai

Umarnin dafa abinci

30 mins
  1. 1

    Asamu fulawa a zuba a mazubi,sai a zuba kayan dandano da kayan kamshi da bakar hoda kadan.

  2. 2

    Afasa kwai guda daya a kwaba da ruwa, amma kwabin mai kauri za'a yi sai a ajiye a gefe.

  3. 3

    Asamu albasa a yankata round sai a bubbudata daya bayan daya a wanke tas a ajiye a gefe.

  4. 4

    Asuba Mai a kaskon suya idan yayi zafi sai a dauki wannan albasar a dinga tsomawa a cikin wannan kwabin fulawar ana sakawa a Mai ana soyawa, idan bari daya yayi kalar brown sai a juya daya barin, idan aka fuskanci ya soyu sai a sameshi da matsami a zuba a ciki kwalanda domin man ya tsane.

  5. 5
Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Askab Kitchen
Askab Kitchen @askab24617
rannar

sharhai

Similar Recipes