Cookies mai madara, qwai da kwakwa

Muas_delicacy
Muas_delicacy @muasdelicacy01
Sokoto

Yana da dadi da kuma arha

Cookies mai madara, qwai da kwakwa

Yana da dadi da kuma arha

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Mintuna goma
  1. 4Flour
  2. Butter 3/4 sachet
  3. 1 tbspnVanilla flavor
  4. Madaran ruwa gwangwani daya
  5. 2Qwai
  6. 1/2 cupSugar
  7. Salt 1/8 spoon
  8. 1 tbspnCorn flour
  9. Kwakwa guda daya

Umarnin dafa abinci

Mintuna goma
  1. 1

    Zaki goge kwakwar ki da abin gugan kubewa, idan kin ga dama zaki cire bayan da yake da duhu, idan kuma kinga dama zaki iya barinshi

  2. 2

    Zaka sami roba tsaftatace ka hada sugar da butter ka kwaba, sai ka zuba qwai kai ta juyawa idan ya hade sai kazuba madara, gishiri corn flour da kwakwa kai ta mixing, idan ka gama juyawa sa zuba flour, zakai ta juyawa har yayi kauri ya hada jikinshi, kar yacika kauri sanan kar yacika ruwa. Zaki iya sa kowani kala idan kina so

  3. 3

    Za ai pre heating oven kafin gashi

  4. 4

    Zaki murza wanan flour din shape din da kikeso

  5. 5

    Sai baking da wuta madaidaici kaman 150°c

  6. 6

    Da ya gasu sai ci. Ga Hoton mai kala nan kaman yanda nace.

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Muas_delicacy
Muas_delicacy @muasdelicacy01
rannar
Sokoto
I do believe in cooking cox cooking is life and fun
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes