Chin chin mai fanta

mrs gentle
mrs gentle @MAS09
Tura

Kayan aiki

  1. Flour
  2. Fanta
  3. Sugar
  4. B.powder
  5. Coconut
  6. Vanilla or coconut flavor
  7. Butter
  8. Egg
  9. Milk
  10. Oil

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zaki samu kwano ki tankade flour,sai zuba duka dry ingredients dinki,sai ki juya

  2. 2

    Sai ki dauko egg ki fasa ki saka butter da flavor ki juya sosai

  3. 3

    Sai xuba madara ki juya, ki dauko fanta dinki ki zuba bit by bit kina juyawa har ya hade sai ki kwaba ki bugashi sosai ya hade jikinshi

  4. 4

    Sai ki yanka duk shape dinda kikeso ki soya a medium heat

  5. 5

    NB:fanta din ake anfani da ita a matsayin ruwa

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
mrs gentle
mrs gentle @MAS09
rannar

sharhai

mrs gentle
mrs gentle @MAS09
Nida family muna son chin chin din nan duk wanda yaxo yaci sai yayi santin sa.
A gwada sbd xuwan sallah

Similar Recipes