Kayan aiki

Mintuna 35mintuna
Mutane 2 yawan abinchi
  1. Dankalin Turawa madaudaichi
  2. Kayan miya
  3. 2Kwai Guda
  4. Kayan kamshi
  5. Mai ma suya

Umarnin dafa abinci

Mintuna 35mintuna
  1. 1

    Ki fere Dankalinki ki wanke tareda zuba gishri kadan ki Daura mai a wuta ki soya ki aje agefe

  2. 2

    Ki yayyan Abubuwan d na lissafo ki fasa kwai ki Kada tareda zuba kayan kamshi d sinadaran dandano

  3. 3

    Ki rage mai ki zuba wannan mixture in Saiki yi juyawa har Sai ya hade gaba daya…

  4. 4

    Zaki zuba Dankalin d kk soya ki juya ki dan rufe for some minutes sbd su hade jikinsu..

  5. 5

    Shkenan Saiki sauke ki hadawa yaro tea kisa mashi a flask….

  6. 6

    Gaskia akwia dadi sosoa..
    Amma simple sultan ships neh wannan

  7. 7

    Akwai wanda ake zuba mashi kayayyaki kamar su kayan lambu, nama ko kifin gwangwani d sauran kayan makulashe 🤤

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mum Aaareef’s Kitchen 👩‍🍳
rannar
Zaria, Kaduna, Najeriya

sharhai (2)

Similar Recipes